Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 13 languages
«Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Wannan Hadisin yana nuna cewa Manzon Allah SAW yayi Sallah a cikin Dare Sallar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani yana ta Maimaitata bai karanta komai ba sai ita, kuma a fili ita ce wannan Ayar da take cewa: "In kayi musu Azaba to su Bayinka ne kuma idan ka gafarta musu to kaine Mabuwayi kuma mai hikima" [Ma'ida: 118] kamar yadda yazo a wasu riwayoyin Hadisin

Source
Al-Tirmithi Ya Rawaito shi
Download image

Saved at original quality