FIƘHU DA USULU
Daga Mugira - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 61 languages
«Daga Mugira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a wata tafiya, sai na sunkuyo don in cire masa huffi, sai ya ce: "Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki" sai ya yi shafa akansu.»Meaning translation ·
Saved at original quality








