Hadith for the World
Tap the image to view it full size
DA'AWA DA HISBA
Available in 20 languages
«Daga Aliyu Dan Abi talib -Allah ya yarda da shi ya ce: "Ku rika zantar da Mutane da abinda suka sani ko kuna son su karyata Allah da Manzonsa ne ?»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Shugaban Muminai Aliyu Dan Abi Dalib - Allah ya yarda da shi - Izuwa cea bai dace ba a gayaa Mutane Marasa Ilimi sai da abinda suka saba ji kuma anda zai amfanar da su a cikin abinda yake na asalin Addininsu da Hukunce Hukuncensa na Tauhidi da bayanin Halal da Haram da kuma barin dukkan abun da ai shagaltar da su daga abubuwan da basa bukatarsu ko kuma abunda zai kai su zua kin karbar gaskiya da watsi da ita sabida rikitar da su da abinda yayi, kuma yayi musu wahalar fahimtar sa

Source
Buhari ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality