FALALOLI DA LADUBBA
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 70 languages
«Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: "Lallai cewa wani mutum ya cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: Yi min wasiyya, sai ya ce: "Kada ka yi fushi" sai ya maimata da yawa, ya ce: "Kada ka yi fushi".»Meaning translation ·
Saved at original quality






