Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 14 languages
«Daga Abdullahi bn Omar - Allah ya yarda da shi - a kan annabi - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Mumini wanda yake cudanya da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu ya fi wanda ba ya cakuduwa da mutane kuma ya yi hakuri da cutarwarsu".»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Wannan hadisi hujja ce a kan falalar cuxanya da mutane da ganawa da su, kuma mumini wanda ya shiga cikin mutane ya sadu da su, kuma ya yi haquri da cutarwar da za ta same shi saboda nasiharsu da shiriyar su, ya fi mumini wanda ba ya cudanya da mutane, amma ya kasance banda taruwarsu kuma yana janyewa daga gare su ko yana zaune shi kaxai, saboda ba ya haquri da shi Cutar da su.

Source
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality