Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 17 languages
«Daga Nana Aisha -Allah ya kara Mata yarda - daga Annabi - tsira da Amincin Allah su kara tabbata a gare shi ya : "Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama saboda haka ku sanyaya shi da ruwa"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Manzon Allah SAW ya bada Labarin cewa Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama, kuma ya kwaxaitar kan gusar da zafinsa da Ruwa

Source
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Download image

Saved at original quality