Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 18 languages
«Daga Abu Huraira, Allah ya kara yarda a gare shi, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya kama ku tun da safe rakaa daya kafin rana ta fito to ya kama asuba, kuma duk wanda ya riski raka'a daya ta la'asar kafin rana ta fadi, to ya riski la'asar."»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi - SAW- ya bayyana wa al'ummarsa lokacin qarshe na sallar asuba da la'asar, don haka ya gaya wa cewa duk wanda ya kama raka'a, wato ya yi salla kuma ya tashi daga raka'ar daga sallar asuba kafin rana ta fito, don ya tabbatar da sallar asuba ya yi. Domin raka a kan lokacinta, kuma hakan ya shafi mutumin da ya kamaci raka’a daga sallar Asuba kafin rana ta fadi, to zai tabbatar da sallar la’asar ne ta hanyar aikata ta; Don fadawa cikin rake a lokacin.

Source
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Download image

Saved at original quality