Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 17 languages
«Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Jawabin da ke cikin wannan hadisin na wadanda ke kula da lamuran harami ne, kuma sun kasance a zamanin Annabi daga Bani Abd Manaf. Hakanan ya shafi kowane lokaci, gami da lokacin da aka hana sallah.

Source
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi
Download image

Saved at original quality