HA
Sallah
Lokutan da aka hana yin Sallah
2 hadiths
Wajabcin Sallah da Hukuncin wanda ya barta
5
Falalar Sallah
10
Kiran Sallah da Iqama
6
Lokutan da aka hana yin Sallah
2
Saraxan Sallah
3
Rukunan Sallah
2
واجبات الصلاة
1
Sunnonin Sallah
1
Sifar Sallah
10
Zikirin Sallah
15
Abubuwan da suke vata Sallah
1
Kusakuren Masu Sallah
5
Sujadar rafkanuwa da ta karatu da ta Godiya
4
Falalar Sallah cikin jama’a da Hukunce Hukuncenta
7
Hukunce Hukuncen limami da Mamu
4
Sallar Masu Uzuri
1
Sallar Jumu'a
7
Sallar Taxawwu'i
40
Sallar Shafewar Wata da ta Rana
2
Sallar Roqon Ruwa
1
Hukunce Hukuncen Masallaci
9
2 hadiths
Daga Uƙuba ɗan Amir al-Juhani - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Lokuta uku Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana hana mu yin salla a cikinsu, ko binne mamatanmu a cikinsu: Lokacin da rana ta fito a bayyane har sai ta ɗaga, da kuma lokacin da ta tsaya a tsakiyar sama har sai ranar ta karkace, da kuma lokacin da ranar ta kusa faɗuwa har sai ta faɗi.
Muslim ne ya rawaito shi
Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a"
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi