Hadith for the World
Tap the image to view it full size
ILIMIN AƘIDA
Available in 17 languages
«Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Manzon Allah SAW yayi Addu'a ga Mu'awiya Bn Abu Sufyan cewa Allah ya sanya shi Mai nuni zuwa Alkairi kuma ya sanya shi shiryayye akankin kansa, kuma Mutane su shiryu da shi

Source
Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality