FIƘHU DA USULU
Daga Nana Aisha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce :
Available in 41 languages
«Daga Nana Aisha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce : Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar wani abu na nafiloli ba kamar raka'o'i biyu na Alfijr.»Meaning translation ·
Saved at original quality








