FIƘHU DA USULU
Daga Shuraih ɗan Hani'i ya ce:
Available in 53 languages
«Daga Shuraih ɗan Hani'i ya ce: Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yakasance yake farawa idan ya shiga gidansa? ta ce: Da asuwaki.»Meaning translation ·
Saved at original quality








