Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI

Daga Abubakar al-Siddiƙ - Allah Ya yarda da shi - ya ce:

Available in 39 languages
«Daga Abubakar al-Siddiƙ - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kalli digadigan mushrikai akan kawunanmu alhali mu muna cikin kogo, sai na ce: Ya Manzon Allah da a ce ɗayansu zai kalii digadigansa zai ganmu a ƙarƙashin digadigansa, sai ya ce: «‌Ya Abubakar, me kake zato da mutum biyun da Allah Shi ne na ukunsu».»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Sarkin muminai Abubakar al-Siddiƙ - Allah Ya yarda da shi - a lokacin hijira: Na kalli digadigan mushrikai alhali su suna tsaye akan kawunanmu a saman kogon Hira alhali mu muna cikinsa, sai na ce: Ya Manzon Allah da a ce ɗayansu zai yi duba zuwa ga digadigansa zai ganmu ƙarƙashin digadigansa, sai ya ce : Ya Abubakar, me kake zato da mutum biyu Allah ne na ukunsu da nasara da kuma taimako, da kiyayewa da kuma daidaita?!

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality