FIƘHU DA USULU
Daga Ɗan Umar - Allah ya yarda da su - ya ce:
Available in 49 languages
«Daga Ɗan Umar - Allah ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya wajabta zakkar fidda kai, Sa'i na dabino, ko Sa'i na alkama, akan bawa da ɗa, namiji da mace, ƙarami da babba cikin musulmai, kuma ya yi umarni a bada ita kafin fitar mutane zuwa sallah.»Meaning translation ·
Saved at original quality








