FALALOLI DA LADUBBA
Available in 20 languages
«Daga Abdullah bin Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan kun kasance uku, to biyu ba za su yi ma'amala ba tare da dayan ba, har sai kun cakuda da mutane, saboda wannan yana sa shi bakin ciki."»Meaning translation ·
Saved at original quality








