Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FALALOLI DA LADUBBA
Available in 30 languages
«Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba."»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Mutum bashi da yanci daga zunubi, saboda ya karya lagwansa, kuma baya yin biyayya ga maigidansa cikin aikata abinda ya kira shi, da barin abin da ya hana, amma Madaukaki ya bude kofa ga bayinsa, kuma ya fada cewa mafifitan masu zunubi sune wadanda suka yawaita tuba.

Source
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi
Download image

Saved at original quality