Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FALALOLI DA LADUBBA
Available in 22 languages
«An rawaito daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi -daga Annabi: "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin Kamshi"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Duk wanda aka bashi turare ko aka nemi a sanya masa to ya dace ya karba, saboda babu wata wahala a cikin dauka kuma kanshinsa mai dadi ne

Source
Muslim ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality