FIƘHU DA USULU
Daga Abu Buraidah Ɗan Husaib, Allah ya yarda da shi ya ce:
Available in 65 languages
«Daga Abu Buraidah Ɗan Husaib, Allah ya yarda da shi ya ce: Ku gaggauta sallar La’asar a kan lokaci, domin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci.»Meaning translation ·
Saved at original quality








