FIƘHU DA USULU
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annbai - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
Available in 33 languages
«Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annbai - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce: Mutum uku zan yi rigirma da su a ranar alƙiyama: Mutumin da ya bada amana da sunana sannan ya yi yaudara, da mutumin da ya saida ɗa ya ci kuɗinsa, da mutumin da ya hayi ɗan ƙodago ya cika masa aikinsa amma bai ba shi ladansa ba".»Meaning translation ·
Saved at original quality








