Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FALALOLI DA LADUBBA
Available in 18 languages
«Daga Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Lallai yawaita tsinuwa yana kore cikra darajar Siddiqantaka, kuma ita ce take bin Annabtaka, kuma tana daga cikin mafi xaukakar Darajoji wacce Mumini zai iya kaiwa gareta a wajern Allah SWT kuma daga cikin cikin Hanyoyin Samunta nisantar tsoinuwa

Source
Muslim ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality