HA
Abinci da Abun Sha
Abubuwan Shan da aka Haramta
1 hadiths
Abunda ya halatta da wanda ya haramta cikin Dabbobi da tsuntsaye
3
Farauta
1
Abubuwan Shan da aka Haramta
1
1 hadiths
Daga ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan abinda yake sa maye to giya ne, kuma dukkan abinda yake sa maye haramun ne, wanda ya sha giya a duniya sai ya mutu alhali shi yana mai dawwama a shan ta bai tubaba, to ba zai sha ta a lahira ba".
Muslim ne ya ruwaito shi, shi kuwa Bukhari ya ruwaito jimla ta karshe ne ta Hadisin