HA
Kira zuwa ga Allah
Hukuncin kira Zuwa ga Allah
1 hadiths
Hukuncin kira Zuwa ga Allah
1
آداب الدعوة إلى الله
1
Falalar musulunci da kyawawan koyarwarsa
5
Haqqin Dabbobi a Musulunci
2
1 hadiths
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ku isar game da ni koda aya daya ce, kuma ku zantar game da Banu Isra'ial babu laifi, duk wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi mazauninsa a wuta".
Bukhari ne ya rawaito shi