Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI
Available in 14 languages
«Daga Ibn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan aka umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira Shekara goma, kuma ya Mutu yana Xan Shekara Sittin da Uku"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Hadisin yana nuna cewa An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan Allah ya umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira zuwa madinaShekara goma, kuma ya Mutu a Madinan yana Xan Shekara Sittin da Uku

Source
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Download image

Saved at original quality