Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI
Available in 18 languages
«Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta Mutu"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi bai Auri wata Mata ba, ya hada ta da Nana Khadija Bnt Khuwailid- Allah ya yarda da ita- har ta Mutu, kuma wannan yana nuna Matsayin Nana Khadija a Wajen Annabi SAW kuma ita ce Matarsa ta farko

Source
Muslim ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality