Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI
Available in 16 languages
«An Rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yardav da ita, ta ce: "Ban taba yin kishi da wata Mata daga cikin Matan Annabi SAW sai akan Khadija, kuma ni ban risketa ba, ta ce: Kuma Manzon Allah ya Kasance idan ya yanka Akuya, sai ya ce: ku aika da ita zuwa kawayen Khadija" sai ta ce sai na bashi haushi wata rana sai na ce: Khadija, sai Manzon Allah SAW ya ce: "lallai ni Allah ya Azurtani da sonta"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Nana Aisha tana bada labarin cewa ita Ban taba yin kishi da wata Mata daga cikin Matan Annabi SAW sai akan Khadija, kuma ni ban risketa ba, ta ce: Kuma Manzon Allah ya Kasance idan ya yanka Akuya, sai ya ce: ku aika da ita zuwa kawayen Khadija" sai ta ce sai na bashi haushi wata rana sai na ce: Khadija, sai Manzon Allah SAW ya ce: "lallai ni Allah ya Azurtani da sonta"

Source
Muslim ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality