SIRA DA TARIHI
Daga Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce :
Available in 56 languages
«Daga Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce : Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka.»Meaning translation ·
Saved at original quality








