Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI

Daga Abu Sa'id al-Kudri - Allah Ya yarda da shi - ya ce:

Available in 56 languages
«Daga Abu Sa'id al-Kudri - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yake kinsa muna gane hakan a fuskarsa.»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Abu Sa'idul Khudr - Allah Ya yarda da shi - yana bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga yarinya budurwa wacce bata yi aure ba, ba ta yi mu'amala da maza ba wacce ke suturce a cikin gidanta, yana daga tsananin kunyarsa cewa shi idan ya ki wani abu fuskarsa tana canjawa kuma ba ya magana, kai sahabbansa suna fahimtar kinsa ga hakan a fuskarsa.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality