SIRA DA TARIHI
Daga Nana A'isha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce:
Available in 53 languages
«Daga Nana A'isha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi.»Meaning translation ·
Saved at original quality








