HA
Siffarsa ta Halayya
Dariyarsa SAW
1 hadiths
Karamcinsa SAW
2
Kunyarsa SAW
1
Sadaukantakarsa SAW
1
Tausasawarsa SAW
3
Rahamarsa SAW
2
Maganarsa SAW
2
Dariyarsa SAW
1
Kukansa SAW
1
Haqurinsa SAW
1
1 hadiths
Daga Nana A'isha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmushi.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi