Hadith for the World
Tap the image to view it full size
ILIMIN AƘIDA
Available in 19 languages
«Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Duk wanda yaso hasan da Husain jikokin Manzon Allah SAW to haqiqa yaso manzon Allah SAW kuma duk wanda yake qins to haqiqa yana qin Manzon Allah SAW kuma wannan Dalili ne da yake nuna Matsayinsu

Source
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality