ILIMIN AƘIDA
Available in 16 languages
«An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW"»Meaning translation ·
Saved at original quality








