Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU

Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce:

Available in 58 languages
«Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara.»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wata mace an kashe ta a ɗaya daga cikin yake-yake, sai ya yi inkarin kashe mata da kananan yara waɗanda basu isa mafarki ba.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality