Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FALALOLI DA LADUBBA

Daga Umar - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:

Available in 56 languages
«Daga Umar - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa wanda ya sanya alhariri cikin maza a nan duniya ba zai sanya shi a lahira ba idan bai tubaba dan ukuba gare shi.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality