FIƘHU DA USULU
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 60 languages
«Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai shiga bandaki zai ce: "Ya Allah ni ina neman tarinKa daga Shaidanu maza da Shaidanu mata".»Meaning translation ·
Saved at original quality








