Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU

Daga Ummu Aɗiyya - Allah Ya yarda da ita - ta ce:

Available in 40 languages
«Daga Ummu Aɗiyya - Allah Ya yarda da ita - ta ce: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba.»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Ummu Aɗiyya al-Ansariyya - Allah Ya yarda da ita - tana bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana mata bin jana'iza; hakan saboda abinda ake jin tsoro a cikin hakan na fitina garesu da kuma fitinuwa da su, da kuma ƙarancin haƙurinsu, sannan Allah Ya yarda da ita ta bada labarin cewa bai ƙarfafa hanin ba kamar yadda yake aikatawa a sauran abubuwan da ya hana.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality