HA
Usul Al-fiqhu
Abunda Lafazan suke nunawa da kuma yadda ake ciro Hukunci daga cikinsu
2 hadiths
Hukuncin Shari'a
1
Abunda Lafazan suke nunawa da kuma yadda ake ciro Hukunci daga cikinsu
2
Cinkaro da kuma zavar wanda ya fi inganci
1
Manufofin Shari'a
1
2 hadiths
Daga Ummu Aɗiyya - Allah Ya yarda da ita - ta ce: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: "Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan tambayoyinsu da kuma sabawarsu ga Annabawansu."
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi