Hadith for the World
Tap the image to view it full size
ILIMIN AƘIDA
Available in 29 languages
«Wanda camfi ya mayar da shi ga barin bukatarsa; to hakika ya yi shirka suka ce menene kaffarar hakan? ya ce: Ka ce ya Allah! babu wani alheri sai alhairinka, kuma babu camfi sai dai abin da ka nufa, kuma babu abin bauta da cancanta in ba kai ba»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya gaya mana a cikin wannan hadisin cewa duk wanda mummunan fata ya hana shi ci gaba da abin da ya yi niyya, to, ya zo da irin shirka, kuma lokacin da Sahabbai suka tambaye shi game da kaffarar wannan babban zunubi, sai ya shiryar da su zuwa ga wadannan maganganun masu karimci a cikin hadisin da suka hada da wakiltar lamarin zuwa ga Allah Madaukakin Sarki. Ya hana ikon kowa.

Source
Ahmad ne ya rawaito shi
Download image

Saved at original quality