FALALOLI DA LADUBBA
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 61 languages
«Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mafi yawan addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance: "Ya Allah Ubangijinmu Ka bamu kyakkyawa a duniya, a lahira ma kyakkyawa, kuma ka karemu azabar wuta".»Meaning translation ·
Saved at original quality








