Hadith for the World
Tap the image to view it full size
SIRA DA TARIHI

Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce:

Available in 66 languages
«Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u.»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa cikar kyawawan ɗabi’u, yana da wannan rigayar a dukkanin kyawawan ɗabi’u, kamar kyakkyawar magana, bayar da kyauta, sakin fuska, rashin cutarwa, juriyarsa ga mutane.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality