ILIMIN AƘIDA
Daga Sufyan Dan Abdullah AlSakafi - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 65 languages
«Daga Sufyan Dan Abdullah AlSakafi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ce: Ya Manzon Allah, Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan".»Meaning translation ·
Saved at original quality








