ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Available in 36 languages
«Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Lokacin da waɗannan ayoyin suka sauka: {Lallai Mu mun yi maka buɗi buɗi mabayyani dan Allah Ya gafarta maka} har zuwa faɗinSa: {Rabo mai girma} [al-Fath: 1-5] lokacin dawowarsa daga Hudaibiyya, alhali su baƙin ciki da ɓacin rai yana cakuɗe da su, alhali haƙiƙa annabi tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya soke hadayarsa a Hudaibiyya, sai ya ce: "Haƙiƙa an saukar mini da wata aya ita ce mafi soyuwa gareni daga duniya da abinda ke cikinta baki ɗaya".»Meaning translation ·
Saved at original quality








