Hadith for the World
Fiqhun Ibada

Hajji da Umra

17 hadiths

17 hadiths

Daga Dan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce wa wata mata daga mutanen Madina, Ibnu Abbas ya ambaceta sai na manta sunanta: "Meya hanaki ki yi Hajji tare da mu?" Ta ce: Ba mu da komai sai raƙuma biyu, sai baban ɗanta da ɗanta suka yi Hajji akan raƙumi ɗaya, kuma ya bar mana ɗayan muna ban ruwa da shi, ya ce: "Idan Ramadan ya zo to ki yi umara, domin umara a cikinsa yana daidai da Hajji".Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - Ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Wanda ya yi Hajji bai yi kwarkwasaba, kuma bai yi fasikanciba zai dawo kamar ranar da mahaifiyarsa ta haife shi".Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Ya manzon Allah, muna ganin yaƙi shi ne mafificin aiki, shin ba ma yi yaƙi ba? ya ce: "A'a, sai dai mafificin yaƙi: Shi ne kubutaccen aikin Hajji".Bukhari ne ya rawaito shi
Daga Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - "Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka daga abinci, daga saman gidan yaji, ya fita daga karamar garken."Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Daga Umar - Allah ya yarda da shi -: Cewa shi ya zo wurin Hajarul Aswad (Baƙin dutse) sai ya sumbace shi, sai ya ce: Lallai ni nasan cewa kai dutse ne, baka cutarwa kuma baka anfanarwa, da badan cewa ni naga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana sunbatarka ba da ban sunbaceka ba.Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
عن عبد الله بن عُمَر رضي الله عنه قال: «اسْتَأْذَنَ الْعَبَّاسُ بن عَبْدِ الْمُطَّلِب رسول الله صلى الله عليه وسلم : أن يبيت بمكة ليالي مِنى، من أجل سِقَايَتِه فأذن له».متفق عليه
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta".Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Daga Jundub bin Abdullah Al-Bajali - Allah ya yarda da shi - ya ce: "Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi salla a ranar yanka, sa'annan ya yi huxuba, sa'annan aka yanka shi, sai ya ce: Duk wanda ya yanka kafin ya yi salla, to ya yanka wani a madadinsa, kuma wanda ba ya yanka to a yanka shi da sunan Allah".Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Babu wasu kwanaki da aiki na ƙwarai a cikinsu ya fi soyuwa a wurin Allah sama da waɗannan kwanakin". Wato kwanaki goman, (Zul Hijja) Suka ce: Ya Ma’aikin Allah, Har jihadi domin ɗaukaka addinin Allah ? Ya ce: Har Jihadi domin ɗaukaka addinin Allah, sai dai mutumin da ya fita da kansa da dukiyarsa, kuma bai dawo da komai ba.Bukhari ne ya ruwaito shi, da Abu Dawud, kuma lafazin nasa ne
Daghi yana kusantowa ne a Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwaga Manzon Allah, "Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa, kuma cewa shi yana kusantowa ne kuma yana Alfahari da su a gaban Mala-ku, yana cewa: Mai waxan nan su ke nufi?Muslim ne ya rawaito shi
Daga Ummu Salama Uwar muminai matar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (na Layya) to idan jijirin watan Zul-Hijja ya kama, to kada ya cire wani abu daga gashinsa ko faratansa har sai ya yi layya".Muslim ne ya rawaito shi
Abu reel -da Allah ya yarda da shi ya kawo: «Lokaci ya juya ga ranar Khaith Allah ya halicci sammai da ƙasa: Shekarar wata goma sha biyu ne, wanda daga ciki akwai cibiyoyi huɗu: jeri uku: Zul, hujja ta gaskiya, da Muharram, da Rajab Mudar wanda ke tsakanin Jumada da Shaban, kowane Wannan wannan wata ne? » Sai muka ce: Allah da Manzonsa sun sani, sai ya yi shiru har sai da muka zaci zai sanya masa suna ba tare da sunansa ba, sai ya ce: "Shin ba Hijjah ba kenan?" Mun ce: Na'am. Ya ce: "Wace ƙasa ce wannan?" Muka ce: Allah da Manzonsa sun sani, don haka ya yi shiru har sai da muka zaci zai sanya masa suna ba tare da sunansa ba. Ya ce: «Shin, ba garin ba ne? Mun ce: Na'am. Ya ce: "Wannan wace rana ce?" Muka ce: Allah da Manzonsa ne suka fi sani, don haka ya yi shiru har sai da muka zaci zai sanya masa suna ba tare da sunansa ba. Ya ce: "Shin ba ranar yanka ba ce?" Mun ce: Na'am. Ya ce: «dukiyarku da mutuncinku tsarkakakku ne, tsarkakakku ne kamar yadda yau a cikin ƙasarku wannan a cikin wannan watan naku, kuma Stlqon Ubangijinku Visolkm don kasuwancinku, kada ku koma bayan ni kafirai sun soki juna, wuyan wasu, ba don kaiwa ga shaidar da ba ya nan ba, wataƙila wasu daga cikin sanar da shi ya zama ya fi sani da nasa Wasu daga cikin waɗanda suka ji shi, sannan suka ce: "Shin ban isa ba, ba haka ba?" Mun ce: Na'am. Ya ce: "Ya Allah, ka shaida."Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "An gina Musulunci abisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu bawanSa ne kuma manzonSa ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ziyarar daki, da azimin Ramadan".Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
عن أبي ذر رضي الله عنه قال: قلت يا رسول الله، أي مسجد وضع في الأرض أول؟ قال: «المسجد الحرام» قال: قلت: ثم أي؟ قال «المسجد الأقصى» قلت: كم كان بينهما؟ قال: «أربعون سنة، ثم أينما أدركتك الصلاة بعدُ فَصَلِّه، فإن الفضل فيه».متفق عليه
عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «ما بين بيتي ومنبري روضة من رياض الجنة، ومنبري على حوضي».متفق عليه
عن أبي هريرة رضي الله عنه: أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «العمرة إلى العمرة كفارةٌ لما بينهما، والحج المبرور ليس له جزاءٌ إلا الجنة».متفق عليه
عن ابن عباس رضي الله عنهما أنه سمع النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «لا يَخْلُوَنَّ رجلٌ بامرأةٍ، ولا تسافِرَنَّ امرأةٌ إلا ومعها محرمٌ»، فقام رجل فقال: يا رسول الله، ‌اكتتبت في غزوة كذا وكذا، وخرجت امرأتي حاجة، قال: «اذهب فحج مع امرأتك».متفق عليه