ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
Available in 15 languages
«Daga Abdullahi Bn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza sama da Raquma"»Meaning translation ·
Saved at original quality








