Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FIƘHU DA USULU
Available in 17 languages
«Daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- ya ce: anyi Khusufin Rana a lokacin Manzon Allah SAW sai ya tashi a firgice, kuma yana tsoron ko tashin Al-qiyama ne. har yaje Masallaci, sai ya tashi, sai yayi sallah da mafi tsawon tsayuwa da Sujada, da ban tava ganin yayi kwatankwacinsa ba a sallarsa, sannan ya cea: "Lallai Waxan nan Ayoyi Allah ya turo su, ba wai sun kasance saboda Mutuwa wani Mutum bane ko rayuwarsa, sai dai Allah yana aiko su don ya tsorata bayinsa, to idan kuka ga wani abu daga cikin su to zabura zuwa Anbaton Allah da roqonsa da kuma neman gafararsa"»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

لما ذهب ضوء الشمس أو شيء منه في عهد النبي صلى الله عليه وسلم قام فزعًا، لأن معرفته الكاملة بربه تعالى أوجبت له أن يصير كثير الخوف وشديد المراقبة؛ لضلال أكثر أهل الأرض وطغيانهم أو أن ساعة النفخ في الصور حضرت فدخل المسجد، فصلى بالناس صلاة الكسوف، فأطال إطالة لم تعهد من قبلُ إظهارا للتوبة والإنابة، فلما فرغ المصطفى من مناشدته ربه ومناجاته، توجه إلى الناس يعظهم، ويبين لهم أن هذه الآيات يرسلها الله عبرة لعباده، وتذكيرا وتخويفا، ليبادروا إلى الدعاء والاستغفار والذكر والصلاة.

Source
Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Download image

Saved at original quality