FALALOLI DA LADUBBA
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
Available in 60 languages
«Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ke kan abin hawa shi ke sallama ga mai tafiya, mai tafiya kuma yana sallama ga wanda ke zaune, kadan kuma (suna sallama) ga masu yawa". Ga Bukhari: "Karami yana sallama ga babba, mai tafiya ga na zaune, kadan ga mai yawa".»Meaning translation ·
Saved at original quality








