FALALOLI DA LADUBBA
Daga Nawwas ɗan Sam'an alAnsari - Allah Ya yarda da shi ya ce:
Available in 62 languages
«Daga Nawwas ɗan Sam'an alAnsari - Allah Ya yarda da shi ya ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga aikin alheri da kuma zunubi, sai ya ce: "Aikin alheri (shi ne) kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abinda ya sosu a cikin ƙirji, kuma kaƙi mutane su yi tsinkaye akansa".»Meaning translation ·
Saved at original quality








