FALALOLI DA LADUBBA
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -:
Available in 48 languages
«Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a cikin sujjadarsa: "Ya Allah Ka gafarta mini dukkan zunubaina, ƙanƙaninsa, da babbansa, na farkonsa da na ƙarshensa, na bayyanensa da na ɓoyensa".»Meaning translation ·
Saved at original quality








