Hadith for the World
Tap the image to view it full size
FALALOLI DA LADUBBA

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:

Available in 43 languages
«Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya samu reshen wata ƙaya a kan hanyar, sai ya kawar da shi, sai Allah Ya yaba masa Ya kuma gafarta masa".»

Meaning translation ·

Explanation

The meaning in a few plain lines

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa wata rana wani mutum yana tafiya sai ya wuce wani reshen bishiya a cikinsa akwai ƙayar da take cutar da musulmai, sai ya kawar da ita daga hanyar, sai Allah Ya yaba masa kuma Ya gafarta masa.

Source
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Download image

Saved at original quality