HA
Fiqihun Addu'o'i da Zikiri
Zikiri da ba su da wani Qaidi
2 hadiths
Koyarwar Manzon Allah SAW a cikin Zikiri
5
Fa’idojin Ambaton Allah Maigirma da xaukaka
8
Zikirin Safiya da Maraice
4
Zikiri da ba su da wani Qaidi
5
Zikiri da ba su da wani Qaidi
2
Zikirin shiga da Futa daga Bayi
1
Zikirin shiga da Futa daga Masallaci
2
Zikiri wanda ake karantawa a lokutan tsanani
1
Zikiri domin wasu Abubuwa da suka bujuro
12
Hukunce Hukuncen Addu’a
1
Ladaban Addu’a
2
Sababan Amsa Addu’a da kuma abubuwan da suke hana su
4
Addu’o’I da aka samu daga Annabi
18
2 hadiths
Daga Jabir Dan Abdullahi - Allah Ya yarda da su - cewa shi ya ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Idan mutum zai shiga gidansa, sai ya ambaci sunan Allah a yayin shigarsa da lokacin cin abincin sa , Shaidan zai ce : Babu makwanci gareku, kuma babu abincin dare, idan zai shiga bai ambaci sunan Allah a yayin shigarsa ba, Shaidan zai ce: Kun sami makwanci, idan bai ambaci Allah a lokacin cin abincin sa ba, zai ce : Kun riski makwanci da abincin dare".
Muslim ne ya rawaito shi
Daga Anas bin Malik - Allah ya yarda da shi - da isnadi: “Duk wanda ya ce - ma’ana: idan ya fita daga gidansa -: Da sunan Allah na dogara ga Allah, kuma babu wani karfi ko iko sai ga Allah, za a ce masa: Ka shiryu, ka isa, kuma ka yi albarka.” Abu Dawud ya kara da cewa: "Sai ya ce - ma'anarsa: Shaidan - ga wani shaidan: Ta yaya za ku sami mutumin da ya shiryu, ya isa, kuma ya tsare?"
Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi